Headlines

Gaza: Isra’ila ta kashe Falasdinawa 10,000 a wata guda

Gaza: Isra’ila ta kashe Falasdinawa 10,000 a wata guda

Isra’ila ta kashe Faladinawa sama da 10,000, ta raba kimanin miliyan biyu da muhallansu cikin wata guda a Zirin Gaza ...

Boko Haram ta yi wa manoma 13 yankan rago a Borno

Boko Haram ta yi wa manoma 13 yankan rago a Borno

An ruwaito cewar maharan sun yi sa manoman kisan gilla a gonakinsu. ...

Kotun daukaka kara ta sa lokacin yanke hukunci kan kwace kujerar Abba Gida-gida

Kotun daukaka kara ta sa lokacin yanke hukunci kan kwace kujerar Abba Gida-gida

Nan gaba kotun daukaka karar za ta sanar da lokacin da za ta yanke hukunci kan karar da Abba ya daukaka kan kwace kujerarsa. ...

Zaben Adamawa: An kasa gurfanar da Hudu Yunusa-Ari a kotu

Zaben Adamawa: An kasa gurfanar da Hudu Yunusa-Ari a kotu

Yunusa Ari ya yamutsa hazo bayan da ayyana Binani a matsayin wadda ta lashe zaben gwamnan Adamawa ana tsaka da kirga kuri’u ...

Tinubu zai yanke hukuncin karshe kan jirgin Nigeria Air —Keyamo

Tinubu zai yanke hukuncin karshe kan jirgin Nigeria Air —Keyamo

Ministan ya ce batun jirgin na ‘Nigeria Air’ yana gaban shugaba Tinubu. ...