Headlines

Tsaro: Majalisa za ta ƙara Naira Biliyan 50 a kasafin ma’aikatar tsaro

Tsaro: Majalisa za ta ƙara Naira Biliyan 50 a kasafin ma’aikatar tsaro

Majalisar ta amince da ƙarin ne bayan tabbatar da muhimmancin tsaro a Najeriya. ...

Jami’ar Jihar Gombe ta rantsar da sabbin likitoci 56

Jami’ar Jihar Gombe ta rantsar da sabbin likitoci 56

Jami’ar ta buƙaci sabbin likitocin da su zama jakadu nagari. ...

MDD za ta ƙarfafa haɗin gwiwa da taimakon ’yan Najeriya — Amina Mohammed

MDD za ta ƙarfafa haɗin gwiwa da taimakon ’yan Najeriya — Amina Mohammed

Mataimakiyar Sakatare-Janar ta MƊD, Amina Mohammed, ta kammala ziyarar aiki a Najeriya ...

Gwamnan Bauchi ya bai wa ɗalibai 4 da suka yi bajinta a JAMB kyautar N4m

Gwamnan Bauchi ya bai wa ɗalibai 4 da suka yi bajinta a JAMB kyautar N4m

Gwamnan ya ce an bai wa ɗaliban kyautar ne domin ƙara musu ƙwarin gwiwa a harkar karatunsu. ...

An kama soja kan safarar alburusai a Borno

An kama soja kan safarar alburusai a Borno

An kama sojan ne a tashar mota lokacin da yake ƙoƙarin safarar makaman. ...