Masu dakon man fetur sun ƙara farashi
Ana fargabar yiwuwar karin farashin man fetur a Najeriya bayan manyan masu dafo-dafon mai sun yi wa manyan dilllalai karin kudi ...
Ana fargabar yiwuwar karin farashin man fetur a Najeriya bayan manyan masu dafo-dafon mai sun yi wa manyan dilllalai karin kudi ...
Gwamnatin Tarayya sanar da ɓullar cutar murar tsuntsaye a Ƙaramar Hukumar Gwale Jihar Kano. ...
Hukumomin lafiya na duniya ne suka sanya kuɗaɗen a asusun gwamnatin jihar Katsina, amma jami’an da ake zargin suka yi sama da faɗi da su. ...
Dakta Anas Chika da Dakta Abubakar Liman Shehu sun rasu ne tare da wasu abokansu hudu bayan motarsu ta yi taho-mu-gama da wata babbar mota. ...
Mutum 11 daga cikinsu sun tsallaka rijiya da baya da raunuka a haɗarin da ya ritsa da su a yayin da suke hanyar komawa gida bayan ɗaurin auren da aka ...