Headlines

An kama shi da buhu 300 na tabar wiwi

An kama shi da buhu 300 na tabar wiwi

’Yan sandan sun kama wani mutum na buhuna 300 na tabar wiwi a Fatakwal, babban birnin Jihar Ribas. Kakakin rundunar ’yan sandan jahar, Nwonyi Emeka, y ...

Ana zargin mai unguwa da fyade da sa wa yarinya cutar HIV a Jigawa

Ana zargin mai unguwa da fyade da sa wa yarinya cutar HIV a Jigawa

Za a gurfanar da basarake a kotu kan zargin fyade, yin ciki da kuma sanya wa wata karamar yarinya kwayar cutar HIV a Karamar Hukumar Gwaram ta Jihar J ...

An kama tsohon shugaban mulkin sojan Guinea da ya tsere daga gidan yari

An kama tsohon shugaban mulkin sojan Guinea da ya tsere daga gidan yari

Sojoji sun sake kama tsohon shugaban gwamnatin sojin Guinea, Moussa Dadis Camara, bayan ya tsere daga gidan yari ...

Sojoji sun kama masu kera haramtattun makamai a Filato

Sojoji sun kama masu kera haramtattun makamai a Filato

An kama makamai iri-iri da kuma masu kera su da yin safarar su a haramtacciyar masan’antar ...

Masarautar Adamawa ta tube Hakimin Ribadu

Masarautar Adamawa ta tube Hakimin Ribadu

Majalisar Masarautar Adamawa ta tube rawanin Hakimin Ribadu da ke Karamar Hukumar Fufore da ke jihar, Alhaji Gidado Abubakar ...