Headlines

An tsige Shugaban Majalisar Dokokin Legas

An tsige Shugaban Majalisar Dokokin Legas

Majalisar Dokokin Jihar Legas ta tsige shugabanta, Mudashiru Obasa, ta maye gurbinsa da Mojisola Meranda, mai wakiltar Mazabar Apapa I. ...

Hajjin 2025: An sanar da kamfanonin da za su yi jigilar maniyyata

Hajjin 2025: An sanar da kamfanonin da za su yi jigilar maniyyata

Hukumar NAHCON ta bayyaan sunayen kamfanoni hudu da ta sahale wa aikin jigilar alhazan Najeriya a aikin Hajjin shekarar 2025 da ke tafe. ...

Boko Haram sun kashe manoma 40, wasu sun ɓace a Borno

Boko Haram sun kashe manoma 40, wasu sun ɓace a Borno

An shiga ruɗani a yankin bayan faruwar harin. ...

Yadda muka kashe manyan yaran Bello Turji —Sojoji

Yadda muka kashe manyan yaran Bello Turji —Sojoji

Bello Turji ya yi garkuwa da mutane suna taka da sallar Isha a cikin masallaci a Jihar Zamfara ...

NAJERIYA A YAU: Yadda jiragen soji suka kashe fararen a karo na biyu a wata guda

NAJERIYA A YAU: Yadda jiragen soji suka kashe fararen a karo na biyu a wata guda

Wannan na zuwa ne makonni kusan uku bayan da Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ta kai wani harin irin wannan a Ƙaramar Hukumar Silame da ke Jihar Sakkwa ...