Headlines

SON ta gargadi masana’antu kan kaya marasa inganci

SON ta gargadi masana’antu kan kaya marasa inganci

Hukumar Kula da Ingancin Kaya ta Kasa (SON) ta gargadi masana’antu da su guji yin kaya marasa inganci don tabbatar da lafiyar al’umma da d ...

Zakir Naik ya ba Falasdinawa tallafin N383m

Zakir Naik ya ba Falasdinawa tallafin N383m

Zakir Naik ya sadaukar da Naira miliyan 383 domin agaza wa Falasdinawa a Zirin Gaza, ya kuma jinjina wa kungiyar Hamasa kan fafutikar ’yacin Falasdinu ...

An dakatar da Sarkin Sasa kan rashin biyayya

An dakatar da Sarkin Sasa kan rashin biyayya

Sarkin Hausawan Ibadan, Alhaji Ali Zungeru ya sanar dakatar da Sarkin Sasa, Alhaji Haruna Maiyasin bisa zargin rashin biyayya. ...

An tsare tsohon Shugaban KASCO a gidan yari kan N3.2bn

An tsare tsohon Shugaban KASCO a gidan yari kan N3.2bn

Kotu ta tsare tsohon Manajan-Daraktan Hukumar Kayayyakin Noma ta Jihar Kano (KASCO), Bala Muhammad Inuwa kan zargin satar Naira biliyan 3.2 ...

An tsare hedimasta kan fyade ga ’yar shekara 4 a makaranta

An tsare hedimasta kan fyade ga ’yar shekara 4 a makaranta

’Yan sanda sun cika hannu da mai makarantar da ake zargi da yi wa daliba ’yar shekara hudu fyade ...