
’Yan Boko Haram sun kashe mutum 20 a wajen jana’iza a Yobe
Sun kashe mutanen ne ta hanyar dasa musu bam suna tsaka da jana’iza ...
Sun kashe mutanen ne ta hanyar dasa musu bam suna tsaka da jana’iza ...
Kungiyar Hamas ta bayyana cewa Isra’ila ta kashe mutum 195 a sansani Gudun Hijira na Jabaliya da ke Zirin Gaza a cikin kwana biyu ...
Yarima Muhammad Bin Salman ya ba da gudunmawar Naira biliyan hudu domin tallafa wa Falasdinawa a Zirin Gaza ...
Rahotanni daga Jihar Zamfara sun nuna ’yan bindiga sun kashe matafiya da dama sun sace wasu a kan Babbar Hanyar Funtua-Gusau da ke jihar. ...
A karo na biyu an dage lokacin fara aikin matatar wadda ake sa ran za ta taimaka wajen rage matsalar karancin mai a Najeriya da wasu kasashen Afirka. ...