Headlines

Karancin danyen mai ya hana Matatar Dangote fara aiki

Karancin danyen mai ya hana Matatar Dangote fara aiki

A karo na biyu an dage lokacin fara aikin matatar wadda ake sa ran za ta taimaka wajen rage matsalar karancin mai a Najeriya da wasu kasashen Afirka. ...

An yanke wa mai garkuwa da mutane hukuncin rataya

An yanke wa mai garkuwa da mutane hukuncin rataya

Kotu ta yanke wa wani mai shekara 59 hukuncin kisa ta hanyar rataya kan laifin yi wa wani yaro mai shekaru hudu. ...

Yadda rashin haihuwa ke kawo mutuwar aure

Yadda rashin haihuwa ke kawo mutuwar aure

Likitoci da malaman Musulunci sun bayyana rashin haihuwa a matsayin daya daga cikin manyan dalilan mutuwar aure ...

An kama masu gadi kan yi wa ’yar shekara 12 fyade

An kama masu gadi kan yi wa ’yar shekara 12 fyade

An kama masu gadin da suka yi wa ’yar shekara 12 ne bayan mahaifiyarta ta kai kara ofishin ’yan sandan yankin. ...

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Hisba Ta Yi Kame A Kano

NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Hisba Ta Yi Kame A Kano

Dalili da hukumar Hisba ta kai samamen da ya tada kura a Jihar Kano ...