Headlines

Kotu ta kori Gabriel Suswam a matsayin Sanatan Benuwe 

Kotun ta ce hukuncin da kotun sauraron kararrakin zabe ta zartar akwai kuskure. ...

’Yan sanda sun kama shugaban ƙungiyar ƙwadago na ƙasa

Yanzu haka ma shugaban ’yan ƙwadagon yana samun kulawa a Asibitin ’Yan sanda da ke Owerri. ...

Babu laifi don uba da ɗansa sun samu saɓani — Fubara

Gwamnan ya ce idan ma akwai matsala za su warware ta cikin sauki. ...

Duk jami’in gwamnatina da ba zai zage dantse ba ya ajiye aikinsa — Tinubu

Tinubu ya gargadi ministocinsa su zage damtse don yin aiki tukuru. ...

Kotu ta yanke wa wanda ya watsa wa budurwarsa ruwan batir daurin rai da rai

Ya watsa mata ne bayan ta ki yarda ta aure shi ...