China ta ware $255m domin kammala aikin jirgin ƙasan Kano-Kaduna
Bankin Ƙasar China ya amince da bayar da Dala miliyan 254.76 domin kammala aikin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Kaduna. ...
Bankin Ƙasar China ya amince da bayar da Dala miliyan 254.76 domin kammala aikin jirgin ƙasa daga Kano zuwa Kaduna. ...
Ana tsaka da taron majalisar zartarwa ajali ya kira Abubakar Ewa, wanda shi ne Kwamishinan Yawon Buɗe Ido da Raya Al’adu na Jihar ...
’Yan sanda sun kama wata mota ɗauke da ƙananan yara 59 ’yan shekara huɗu zuwa 12 da ake zargin sato su aka yi a Abuja ...
Gwamnan ya yaba da ƙoƙarin gwamnan jihar Anambra tare da matarsa da rundunan ’yan sandan jihohin biyu wajen ƙwato yaran da aka sace. ...
Magidanta da dama, musamman, sun tsallake sun bar iyalansu sun shiga bariki don neman abin sanyawa a bakin salati ...