Headlines

An kai hari Fadar Shugaban Ƙasar Chadi

An kai hari Fadar Shugaban Ƙasar Chadi

A ranar Laraba ne mayaƙan Boko Haram suka sheka lahira bayan sun kai hari Fadar Shugaban Ƙasa Chadi da ke birnin N’Djamena ...

Ambaliyar Ruwa: Mutum 24 sun rasu, an tallafa wa magidanta 1,000 a Bauchi

Ambaliyar Ruwa: Mutum 24 sun rasu, an tallafa wa magidanta 1,000 a Bauchi

Gwamnan jihar ya ce wannan tallafi na da nufin rage wa waɗanda lamarin ya shafa raɗaɗi. ...

’Yan sanda sun kama ’yan damfara 5 a Yobe

’Yan sanda sun kama ’yan damfara 5 a Yobe

Rundunar ta gargaɗi jama’a da su zama masu kula da mutanen da ke nuna suna son taimakonsu. ...

Nan ba da jimawa za a ƙara kuɗin kiran waya da data — Gwamnati

Nan ba da jimawa za a ƙara kuɗin kiran waya da data — Gwamnati

Ministan ya tabbatar da cewa za a yi ƙarin kuɗin amma ba kamar yadda kamfanonin sadarwar suka nema ba. ...

Mutum 11 sun rasu, an ƙone gidaje a rikicin Hausawa da Fulani a Jigawa

Mutum 11 sun rasu, an ƙone gidaje a rikicin Hausawa da Fulani a Jigawa

Mazauna yankin sun yi kira da gwamnati ta kawo musu ɗauki domin samun zaman lafiya. ...