Headlines

Majalisar Zartaswa ta amince ta karin Naira tiriliyan 2.1 a Kasafin Kudin 2023

Majalisar Zartaswa ta amince ta karin Naira tiriliyan 2.1 a Kasafin Kudin 2023

Za a ware wa Abuja Naira biliyan 100, domin aiwatar da wasu ayyukan raya birnin cikin gaggawa. ...

Saudiyya ta dauki nauyin raba tagwayen Kano da aka haifa manne da juna

Saudiyya ta dauki nauyin raba tagwayen Kano da aka haifa manne da juna

Tun daga 1990 zuwa yanzu, Saudiyya ta raba tagwaye 59 da aka haifa manne da juna. ...

An maka Kwamishinan Ganduje a kotu kan aibata auren zawarawa

An maka Kwamishinan Ganduje a kotu kan aibata auren zawarawa

Za a soma sauraron shari’ar a ranar 6 ga watan Nuwamba. ...

Ana zargin mai shekaru 55 da yi wa karamar yarinya fyade a Gombe

Ana zargin mai shekaru 55 da yi wa karamar yarinya fyade a Gombe

An cafke mutumin ne tare da wani matashi mai shekara 18 kan zargin makamanciyar wannan aika-aikar. ...

FIFA ta dakatar da tsohon shugaban kwallon Sifaniya Luis Rubiales

FIFA ta dakatar da tsohon shugaban kwallon Sifaniya Luis Rubiales

Rubiales ya ajiye mukaminsa mako uku bayan an zarge shi da sumbatar ’yar wasan ba tare da izininta ba. ...