Headlines

Ciyaman ya naɗa hadimai 60 a Kano

Ciyaman ya naɗa hadimai 60 a Kano

Shugaban Ƙaramar Hukumar ya yi wa sabbin hadiman fatan alheri. ...

Rikicin siyasar Kwankwaso, Shekarau da Ganduje na hana Kano ci gaba – Garo

Rikicin siyasar Kwankwaso, Shekarau da Ganduje na hana Kano ci gaba – Garo

Garo, ya koka kan yadda wasu jihohi ke samun tagomashi saboda haɗin kan tsofaffn gwamnoninsu. ...

Hotunan zanga-zangar tsofaffin sojoji Abuja

Hotunan zanga-zangar tsofaffin sojoji Abuja

Tsoffin sojojin Nijeriya a yayin da suke gudanar da zanga-zanga a Ma’aikatar Kuɗi ta Ƙasa kan ƙin biyan haƙƙoƙinsu na tsawon shekaru. ...

Girgizar ƙasa ta kashe mutum 95 a ƙasar Tibet

Girgizar ƙasa ta kashe mutum 95 a ƙasar Tibet

Mutum 95 ne suka rasu wasu aƙalla 130 suma jikkata a yayin da gine-gine sama da 1,000 suka lalace sakamakon girgizar ƙasar da ta auku a safiyar Talata ...

Boko Haram ta mamaye sansanin sojoji ta sace makamai a Borno

Boko Haram ta mamaye sansanin sojoji ta sace makamai a Borno

Mayaƙan Boko Haram sun ƙwace sansanin sojin Najeriya inda suka kashe sojoji da ’yan sa-kai suka sace makamai a Jihar Borno ...