Boko Haram ta mamaye sansanin sojoji ta sace makamai a Borno
Mayaƙan Boko Haram sun ƙwace sansanin sojin Najeriya inda suka kashe sojoji da ’yan sa-kai suka sace makamai a Jihar Borno ...
Mayaƙan Boko Haram sun ƙwace sansanin sojin Najeriya inda suka kashe sojoji da ’yan sa-kai suka sace makamai a Jihar Borno ...
Fiye da rabin al’ummar yankuna 23 sun tsere domin kauce wa harin ɗan ta’adda Dogo Giɗe idan kuɗin da ya nema ba su samu ba ...
EFCC na binciken zargin da ake wa wani jami’inta da almundahanar Dala dubu ɗari huɗu ...
Gwamna Bala Abdulƙadir Mohammed na Jihar Bauchi ya sallami biyar daga cikin Kwamishinoninsa. ...
Jami’an tsaro sun ceto wasu mutane 36 da aka yi garkuwa da su daga hannun ’yan ta’adda a Jihar Sakkwato. ...