Headlines

Ohinoyi: Sarkin Kasar Ebira ya rasu

Ohinoyi: Sarkin Kasar Ebira ya rasu

Ya koma ga Mahaliccinsa yana da shekaru 94 a duniya, kuma bayan shekaru 25 a kan karagar mulkin Masarautar Ebira ...

Rikicin Gaza: Ƙasar Falasɗinawa mai cikakken ’yanci ce mafitar —Najeriya

Rikicin Gaza: Ƙasar Falasɗinawa mai cikakken ’yanci ce mafitar —Najeriya

Najeriya ta yi kira a aiwatar da tsarin kasashe biyu na Falasdinawa da na Isra’ila masu cin gashin kansu don tabbatar da zaman lafiya a tsakanin ...

Za a fara ladabtar da duk malamin addinin da ya ‘kirkiro sabon abu’ a Oyo

Za a fara ladabtar da duk malamin addinin da ya ‘kirkiro sabon abu’ a Oyo

Majalisar Al’ummar Musulmi a Jihar Oyo ta kafa kwamitin ladabtar da dukkan malamin da aka samu da laifin shigo da sabon abun da ya saba da koyar ...

Gobara ta kone shaguna a kusa da babban masallacin Zariya

Gobara ta kone shaguna a kusa da babban masallacin Zariya

Masu shagunan sun yi zargin hukumar kashe gobara ta ki kai musu dauki tsawon awa biyar ...

’Yan Shi’a sun bukaci Najeriya ta yanke alaka da Isra’ila

’Yan Shi’a sun bukaci Najeriya ta yanke alaka da Isra’ila

Kungiyar ta ce abin da Isra’ila ke yi ta’addanci ne ...