Gwamnan Nasarawa ya kori Sakataren Gwamnatin jihar da wasu
Rahotanni na bayyana cewa, wasu na ganin rushe hadiman Gwamnan zai yi tasiri sosai wajen gudanar da harkokin mulki da aiwatar da manufofin jihar. ...
Rahotanni na bayyana cewa, wasu na ganin rushe hadiman Gwamnan zai yi tasiri sosai wajen gudanar da harkokin mulki da aiwatar da manufofin jihar. ...
Mazauna yankin sun ce rikicin ya afku ne a ranar Juma’a a Unguwar Gululu, inda manoman suka zargi makiyayan da yin sata a cikin shaguna. ...
Waɗanda aka tsare 13 an zarge su da laifuffuka da suka haɗa da cin zarafi, fashi da kuma sata. ...
An kwantar da ango a asibiti da ke tsananin rashin lafiya bayan cin abincin bikin da ake zargin amaryarsa da zuba guba a ciki. ...
Wata mata mai shayarwa ta rasu bayan da wani ɗan sanda ya ɗirka mata harbi a bakin titi. ...