Ɗan sanda ya saki ’yan fashi 13 saboda murnar Sabuwar Shekara
Wani ɗan sanda da ke cikin maye ya saki wasu tsararru 13 da ake zargi da fashi da makami domin su yi bikin Sabuwar Shekara. ...
Wani ɗan sanda da ke cikin maye ya saki wasu tsararru 13 da ake zargi da fashi da makami domin su yi bikin Sabuwar Shekara. ...
An yi jana’izar mahaifiyar Ministan Ƙwadago wadda ta rasu tan da shekara 93. ...
Gwamna Ahmad Fintiri na Jihar Adamawa ya amince da naɗin sababbin sarakuna da hakumai bakwai ...
Fitaccen ɗan jaridar ya samu wannan matsayi ne kamar yadda sakamakon wata ƙuri’a da masu bibiyar shafukan na Trust Radio suka yi ya nuna. ...
Mutum bakwai sun rasu wasu 31 suna kwance a asibiti bayan hatsarin wata tirela a Jihar Gombe ...