
Yadda aka kashe Janar Alkali a Jos – Mai bayar da shaida a kotu
An dai kashe marigayin ne a kauyen Dura-Du da ke Karamar Hukumar Jos ta Kudu ...
An dai kashe marigayin ne a kauyen Dura-Du da ke Karamar Hukumar Jos ta Kudu ...
Jason Statham ya lullube lullube marfin injin motarsa da tutar kasar Falasindinu, da kuma ado da rawani don nuna goyon bayansa ga Falasdinawa ...
Nakasassu a Borno sun mayar da martani kan dokar hana barace-barace da gwamnatin jihar ta yi, ba tare da samar musu da mafita ba. ...
’Yan bindiga sun kashe limami da mamu a cikin masallaci, suka yi awon gaba da matar aure da ’ya’yanta bayan sun kashe mijinta a garin Birnin Gwari ...
Ana zargin wani magidanci da soka wa matarsa wuka ya kashe ta a yankin Korinda na Karamar Hukumar Konshisha da ke Jihar Binuwai. ...