An raunata wasu a rikicin matasa da ’yan banga a Neja
Mazauna garin sun shaida wa Aminiya cewa ɗaya daga cikin ’yan banga ya samu raunuka a lokacin da suka yi arangama. ...
Mazauna garin sun shaida wa Aminiya cewa ɗaya daga cikin ’yan banga ya samu raunuka a lokacin da suka yi arangama. ...
Shugaba Tinubu a shekarar 2023 da 2024 ya ziyarci ƙasashe da bai gaza 16 ba, ciki har da wasu da ya ziyarta fiye da sau ɗaya. ...
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Lawal Usman Adamu, ya tsallake rijiya da baya a wani hari da ’yan ina-da-kisa suka kai masa. ...
Kotun Musulunci ta yanke wa wani mutum hukuncin ɗaurin wata biyu kan damfarar tsohuwar matarsa. ...
Kotu ta tura Mahadi Shehu zuwa gidan yari saboda zargin Tinubu da ba wa Faransa izinin kafa sansanin soji a Arewacin Najeriya ...