Yadda muka rayu a hannun mayakan Hamas —’Yar Isra’ilar da aka sako
Me kake tunanin Hamas za ta yi wa ’yan Isra’ila da ke hannunta? Wata da kungiyar ta sako ta ce mayakan kungiyar sun nuna musu kulawar da ta wuce ...
Me kake tunanin Hamas za ta yi wa ’yan Isra’ila da ke hannunta? Wata da kungiyar ta sako ta ce mayakan kungiyar sun nuna musu kulawar da ta wuce ...
Akalla Falasdinawa 5,140 ne Isra’ila ta kashe a Zirin Gaza, cikinsu har da mutum sama da 100 da ta kashe a daren Talata ...
Mutane da dama sun bace bayan wasu jiragen ruwa biyu sun yi karo a kasar Jamus, inda daya daga jiragen ya nutse ...
Ana zargin dalibin aji biyar a Jami’ar ABU da luwadi da kuma kashe wani dan sakandare a garin Misau da ke Jihar Bauchi ...
Ma’aikatan majalisun dokokin jihohin Najeriya sun yi barazanar fara yajin aiki saboda rashin ba majalisun ’yancin gudanar da kuɗaɗensu ...