Headlines

Mataimakin shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai ya fice daga PDP

Mataimakin shugaban marasa rinjaye na majalisar wakilai ya fice daga PDP

Ya bayyana rikicin cikin gida a matsayin dalilin yanke wannan hukunci. ...

’Yan sanda sun ceto yaran da ’yan bindiga suka sace a Zamfara

’Yan sanda sun ceto yaran da ’yan bindiga suka sace a Zamfara

Rundunar ta ce za ta ci gaba da farautar ragowar maharan da suka tsere domin fuskantar hukunci. ...

Rikicin Shugabanci: ADC ta kori Nafiu Bala da wasu 10 daga jam’iyyar

Rikicin Shugabanci: ADC ta kori Nafiu Bala da wasu 10 daga jam’iyyar

Jam’iyyar ta zargi Nafiu da wasu da ƙoƙarin raba kawunan mambobinta. ...

Ba sani ba sabo kan yaƙi da rashawa — Kwamishinan ’Yan Sandan Gombe

Ba sani ba sabo kan yaƙi da rashawa — Kwamishinan ’Yan Sandan Gombe

Kwamishinan ya ce duk jami’in da aka samu da laifin karɓar na-goro zai yaba wa aya zaƙinta. ...

Likita ta mutu bayan ta haifi ’yan uku a Bayelsa

Likita ta mutu bayan ta haifi ’yan uku a Bayelsa

Ya bayyana cewa an garzaya da ita sashin kulawa na musamman (ICU) na Babban Asibitin Tarayya (FMC) da ke Yenagoa, inda ta riga mu gidan gaskiya da mis ...