Headlines

Google na bikin cika shekaru 60 da haihuwar marigayi Rashidi Yekini

Google na bikin cika shekaru 60 da haihuwar marigayi Rashidi Yekini

Rashidi Yekini ya zamo dan wasan Najeriya na farko da ya lashe kyautar gwarzon dan wasan shekara na Afrika. ...

Najeriya ta yi galaba kan kamfanin P&ID a shari’ar bashin dala biliyan 11

Najeriya ta yi galaba kan kamfanin P&ID a shari’ar bashin dala biliyan 11

Shi dai P&ID ya musanta cewar ya samu kwangilar ce ta hanyar bayar da cin hanci. ...

Za mu fara bai wa dalibai rancen kudin karatu a watan Janairu — Tinubu

Za mu fara bai wa dalibai rancen kudin karatu a watan Janairu — Tinubu

Tinubu ya ce zamanin yajin aiki a bangaren ilimi a Najeriya ya zo karshe. ...

HOTUNA: Yadda Mahaddata Al-Kur’ani ke neman gurbin karatu a makarantar Kwankwaso

HOTUNA: Yadda Mahaddata Al-Kur’ani ke neman gurbin karatu a makarantar Kwankwaso

Daruruwan mahaddata Al-Kur’ani sun yi dafifi a gidan Sanata Rabiu Kwankwaso don neman gurbin karatu da sabuwar cibiyar Musulunci da ya kafa ...

An kama masu yunƙurin daura auren jinsi a Gombe

An kama masu yunƙurin daura auren jinsi a Gombe

Wasu matasa 76 da ake zargin ’yan luwadi ne da ke shirin daura auren jinshi sun fada komar hukumar tsaron farin kaya (NSCDC) a Gombe. ...