Headlines

HOTUNA: Yadda Mahaddata Al-Kur’ani ke neman gurbin karatu a makarantar Kwankwaso

HOTUNA: Yadda Mahaddata Al-Kur’ani ke neman gurbin karatu a makarantar Kwankwaso

Daruruwan mahaddata Al-Kur’ani sun yi dafifi a gidan Sanata Rabiu Kwankwaso don neman gurbin karatu da sabuwar cibiyar Musulunci da ya kafa ...

An kama masu yunƙurin daura auren jinsi a Gombe

An kama masu yunƙurin daura auren jinsi a Gombe

Wasu matasa 76 da ake zargin ’yan luwadi ne da ke shirin daura auren jinshi sun fada komar hukumar tsaron farin kaya (NSCDC) a Gombe. ...

Gwamnatin Legas ta rufe Kasuwar Alaba

Gwamnatin Legas ta rufe Kasuwar Alaba

Gwamnatin Legas ta rufe Babbar Kasuwar Alaba, a matsayin wani mataki da take dauka kan kasuwanni masu sakaci da tsaftar muhalli a jihar. ...

Rukuni na 3 na kayan jinkai sun shiga Zirin Gaza

Rukuni na 3 na kayan jinkai sun shiga Zirin Gaza

Karin motocin kayan jin kai sun shiga yankin Falasdinawa na Zirin Gaza daga mashigar Rafah ta kasar Masar a safiyar Litinin. ...

Zaben Adamawa: Kotu ta dage ranar gurfanar da Hudu Yunusa

Zaben Adamawa: Kotu ta dage ranar gurfanar da Hudu Yunusa

A safiyar yau Litinin ya kamata a gurfanar da Barista Hudu, amma hakan ba ta samu ba ...