
Zaben Adamawa: Kotu ta dage ranar gurfanar da Hudu Yunusa
A safiyar yau Litinin ya kamata a gurfanar da Barista Hudu, amma hakan ba ta samu ba ...
A safiyar yau Litinin ya kamata a gurfanar da Barista Hudu, amma hakan ba ta samu ba ...
Kotun Koli ta bayyana cewa wasikar da ta samu kan takaddamar sahihancin takardun shaidar karatun Shugaba Bola Tinubu daga Jami’ar Jihar Chicago ...
Wani dan sanda na daga cikin mutanen da aka kashe, sannan ba a iya tantance adadin waɗanda aka yi garkuwa da su ba ...
An tsaurara matakan tsaro a Kotun Koli inda a yau za ta yi zama kan karar da Atiku da Peter Obi suka daukaka domin ƙalubalantar nasarar Tinubu a zaben ...
Wasu da ba a san ko su wane ne ba sun kashe wata daliba mai suna ’yar aji uku a Kwalejin Ilimi (COE) ta Jihar Gombe da ke garin Biliri ...