Headlines

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Iyaye Ke Tsoron Malamai Su Hukunta ‘Ya’yansu

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Iyaye Ke Tsoron Malamai Su Hukunta ‘Ya’yansu

Tattaunawa da kwararrun malaman makarnata, masu makaranta da kuma iyayen yara dangane da hukunta yara a makaranta ...

Rashin Tsaro: Sansanin soji ya ‘hana’ yara zuwa makaranta a Katsina

Rashin Tsaro: Sansanin soji ya ‘hana’ yara zuwa makaranta a Katsina

Wasu daga cikin malaman suna shafe kwanaki ba tare da sun shiga aji don koyarwa ba. ...

Surukai sun lakada wa malamin Islamiyya dukan da ya yi ajalinsa a Neja

Surukai sun lakada wa malamin Islamiyya dukan da ya yi ajalinsa a Neja

Sun yi masa jina-jina kuma ana mika shi Asibitin IBB da ke Minna ya ce ga garinku nan. ...

Yadda rigimar Matawalle da Gwamna Lawal ta jefa ma’aikata cikin tsaka mai wuya a Zamfara

Yadda rigimar Matawalle da Gwamna Lawal ta jefa ma’aikata cikin tsaka mai wuya a Zamfara

Ba siyasantar da lamarin muka yi ba, tantance ma’aikata muke yi a halin yanzu. ...

An kama wadanda ake zargi da yi wa mai ’ya’ya 8 yankan rago a Gombe

An kama wadanda ake zargi da yi wa mai ’ya’ya 8 yankan rago a Gombe

Ana zargin ’Yan Kalare ne suka yi wa matar mai ’ya’ya takwas yankan rago a garin Gombe. ...