Headlines

Yadda aka yi jana’izar mahafiyar Sarkin Machina

Yadda aka yi jana’izar mahafiyar Sarkin Machina

A ranar Lahadi aka sallaci mahaifiyar sarkin mai suna Hajiya Hauwa Mai Bukar Machinawa a Fadar Sarkin Machina, da misalin karfe 11 na safe. ...

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Suka Jure Wa Matsin 2024

NAJERIYA A YAU: Yadda ’Yan Najeriya Suka Jure Wa Matsin 2024

Waɗannan manufofi sun haɗa da janye tallafin man fetur da ƙyale kasuwa ta yi halinta a kan darajar Naira da janye tallafin wutar lantarki da sauran su ...

Yadda Saraki ya ci amanata a majalisa — Ndume

Yadda Saraki ya ci amanata a majalisa — Ndume

Ndume ya bayyana yadda faɗar gaskiya ta jawo matsala a Majalisar Dattawa. ...

Sabon Albashi a Zamfara: Gwamna Lawal ya amince da Naira 70,000

Sabon Albashi a Zamfara: Gwamna Lawal ya amince da Naira 70,000

Gwamna ya ce amince da sabon albashin ne don ƙarfafa wa ma’aikatan jihar gwiwa. ...

Sojoji sun lalata haramtattun matatun mai 20, sun ƙwato litar mai 90,000

Sojoji sun lalata haramtattun matatun mai 20, sun ƙwato litar mai 90,000

Rundunar ta ce za ta ci gaba da kai samame domin kawo ƙarshen ayyukan masu satar ɗanyen mai. ...