
An rufe makarantar da ake zargin malamai sun kashe dalibi da duka a Zariya
Malaman sun zane yaron ne bayan ya daina zuwa makaranta na wasu kwanaki. ...
Malaman sun zane yaron ne bayan ya daina zuwa makaranta na wasu kwanaki. ...
Sojojin Najeriya sun kashe mayakan ISWAP shida tare da fatattakar wasu da dama a wani harin kwantan bauna da kungiyar ta kai musu suna tsaksa da sinti ...
Indiya ta tura ton 38.5 na kayan jinkai ga al’ummar Falasdinawa da hare-haren Isra’ila suka daidaita a Zirin Gaza ...
An yi wa Babbar Limamiyar Yahudawa kisan gilla a kasar Amurka inda jami’an tsaro suka tsinci gawarta a caccaka mata wuka ...
Shugaban kwamitin kafa rundunar tsaro ta Jihar Sakkwato, Kanar Garba Moyi mai ritaya ya yi murabus kwana biyar bayan kafa kwamitin. ...