Headlines

Yadda dagacinmu ya sassara ni da adda — Maraya

Yadda dagacinmu ya sassara ni da adda — Maraya

Asibiti na neman a ajiye Naira dubu 500 kafin su fara jinyar raunukan marayan, wanda ke fama da karaya guda bakwai daga saran sa da adda da yake zargi ...

Bidiyoyin da suka ɗauki hankalin ’yan Najeriya a 2024

Bidiyoyin da suka ɗauki hankalin ’yan Najeriya a 2024

Bidiyon faɗuwar Shugaban Ƙasa Bola Tinubu a bikin Ranar Dimokuraɗiyya na daga cikin jerin bidiyoyin da suka fi ɗaukar hankali a 2024 ...

An kama mutum 859 da ceto 46 da aka yi garkuwa da su a Filato – ’Yan sanda

An kama mutum 859 da ceto 46 da aka yi garkuwa da su a Filato – ’Yan sanda

“Taƙaitacciyar ƙididdigar laifuffukan da aka yi a shekarar 2024 ta nuna cewa an samu ƙararraki 794; An kama mutane 859 da ake zargi da aikata laifuka; ...

Sojoji sun kashe shahararren ɗan bindiga a Zamfara

Sojoji sun kashe shahararren ɗan bindiga a Zamfara

An kashe Alhaji Ma’oli ne tare da wasu da ake zargin ‘yan tada ƙayar baya ne a ranar Alhamis. ...

Turmutsutsun abinci: Najeriya na fuskantar annobar yunwa – LP

Turmutsutsun abinci: Najeriya na fuskantar annobar yunwa – LP

Babban dalilin da ya sa wasu ke yin laifi shi ne yunwa. Miliyoyin ‘yan Najeriya na fama da yunwa sakamakon wasu dalilai kamar hauhawar farashin kayayy ...