Headlines

An yanke wa direba hukuncin kisa kan kashe mutum 35 a China

An yanke wa direba hukuncin kisa kan kashe mutum 35 a China

Wannan lamari da aka bayyana a matsayin hari mafi muni da aka kai a ƙasar China tun shekara ta 2014. ...

Lalacewar jirgin ƙasa ya sa fasinjoji sun maƙale a Delta

Lalacewar jirgin ƙasa ya sa fasinjoji sun maƙale a Delta

Fasinjoji da dama sun bayyana damuwarsu dangane da jinkirin da aka samu wajen tunkarar lamarin, suna masu alaƙanta hakan da rashin kula da aikin jigil ...

Jerin Manyan Dambarwan Kano a 2024

Jerin Manyan Dambarwan Kano a 2024

Jerin abubuwan da suka fara Kano da suka gwara kan jama’a a shekarar 2024 ...

Rufe ‘boda’ ya kawo yunwa da rashin aiki a Arewa —CNG

Rufe ‘boda’ ya kawo yunwa da rashin aiki a Arewa —CNG

Ƙungiyar ta bayyana cewa ci gaba da rufe iyakar Najeriya na kan tudu yana amfanar da yankin Kudu tare da rusa tattalin arzikin Arewa. ...

Bin diddigi: Gaskiyar batun kai hari a Bankin CBN

Bin diddigi: Gaskiyar batun kai hari a Bankin CBN

Labari ya karaɗe kafofin sada zumunta cewa an kai harin ƙunar baƙin wake a Babban Bankin Najeriya inda ta yi ɓarna mai yawa. ...