Headlines

Rukunin farko na daliban da Abba Gida-Gida ya dauka sun tafi karatu ketare

Rukunin farko na daliban da Abba Gida-Gida ya dauka sun tafi karatu ketare

Daliban dai su ne rukunin na farko daga cikin dalibai 1001 da Gwamnatin ta dauki nauyin karatun nasu. ...

Jakadan Najeriya a Morocco Mansur Nuhu Bamalli ya rasu

Jakadan Najeriya a Morocco Mansur Nuhu Bamalli ya rasu

Marigayin shi ne Magajin Garin Zazzau, ƙani ne kuma ga Mai Martaba Sarkin Zazzau, Ahmed Nuhu Bamalli. ...

Saudiyya na sha’awar karɓar baƙuncin Gasar Kofin Duniya ta Mata a 2035

Saudiyya na sha’awar karɓar baƙuncin Gasar Kofin Duniya ta Mata a 2035

A 2022 ne aka kafa tawagar mata ta Saudiyya, kuma ya zuwa yanzu ba ta kai ga buga gasa ko ɗaya ba. ...

Mun daƙile yunƙurin Bazoum na tserewa daga Nijar zuwa Najeriya — Sojoji

Mun daƙile yunƙurin Bazoum na tserewa daga Nijar zuwa Najeriya — Sojoji

Har an tanadi wasu jirage biyu masu saukar ungulu da za su kai Bazoum da iyalansa Birnin Kebbi da ke Najeriya. ...

Martanin tubabbun ’yan Boko Haram kan tuban muzuru

Martanin tubabbun ’yan Boko Haram kan tuban muzuru

Tattaunawa da mayaƙan Boko Haram da suka kwance damara, jami’an tsaro, jama’ar gari da kuma masana harkar tsaro ...