Headlines

Saudiyya na sha’awar karɓar baƙuncin Gasar Kofin Duniya ta Mata a 2035

Saudiyya na sha’awar karɓar baƙuncin Gasar Kofin Duniya ta Mata a 2035

A 2022 ne aka kafa tawagar mata ta Saudiyya, kuma ya zuwa yanzu ba ta kai ga buga gasa ko ɗaya ba. ...

Mun daƙile yunƙurin Bazoum na tserewa daga Nijar zuwa Najeriya — Sojoji

Mun daƙile yunƙurin Bazoum na tserewa daga Nijar zuwa Najeriya — Sojoji

Har an tanadi wasu jirage biyu masu saukar ungulu da za su kai Bazoum da iyalansa Birnin Kebbi da ke Najeriya. ...

Martanin tubabbun ’yan Boko Haram kan tuban muzuru

Martanin tubabbun ’yan Boko Haram kan tuban muzuru

Tattaunawa da mayaƙan Boko Haram da suka kwance damara, jami’an tsaro, jama’ar gari da kuma masana harkar tsaro ...

Kamfanin Nokia zai sallami ma’aikata 14,000 saboda rashin ciniki

Kamfanin Nokia zai sallami ma’aikata 14,000 saboda rashin ciniki

Kamfanin ya ce ya dauki matakin ne saboda cinikinsa ya ragu ...

Kotun Koli ta sanya ranar sauraron karar Atiku kan nasarar Tinubu

Kotun Koli ta sanya ranar sauraron karar Atiku kan nasarar Tinubu

Atiku dai na so kotu ta soke nasarar Tinubu a zaben 2023, ta ba shi ...