Headlines

Tinubu bai dauko hanyar yin shekara 8 a mulki ba – Sheikh Ahmed Gumi

Tinubu bai dauko hanyar yin shekara 8 a mulki ba – Sheikh Ahmed Gumi

Ya kuma zargi Wike da zama “Aminin Shaidan” ...

Yadda Zamfarawa suka yi addu’o’in neman zaman lafiya

Yadda Zamfarawa suka yi addu’o’in neman zaman lafiya

Al’ummar Zamfara sun gudanar da addu’o’i na musamman a fadin jihar domin samun cikakken tsaro da zaman lafiya ...

Kisan Goni Aisami: Kotu Za Ta Bayyana Ranar Yanke Hukunci Na Karshe 

Kisan Goni Aisami: Kotu Za Ta Bayyana Ranar Yanke Hukunci Na Karshe 

Babbar Kotun Jihar Yobe na shirin yanke hukunci ga wasu sojoji biyu da aka gurfanar kan kashe Marigayi Sheikh Goni Aisami ...

An bude iyakar Gaza don shigar da kayan agaji

An bude iyakar Gaza don shigar da kayan agaji

Masar ta bude iyakar Zirin Gaza domin shigar daruruwar motocin kayan agaji ga Falasdinawa daga ranar Juma’a ...

Tubabbun ’yan Boko Haramn 6,900 sun dawo cikin al’umma a Borno

Tubabbun ’yan Boko Haramn 6,900 sun dawo cikin al’umma a Borno

Wasunsu sun yi aure, wasu sun fara harkokin kasuwanci, wasu kuma sun rungumi aikin noma kuma yana yin kyau ...