Headlines

Majalisa ta yi watsi da kudurin bude iyakar Najeriya da Nijar

Majalisa ta yi watsi da kudurin bude iyakar Najeriya da Nijar

Majalisar Dattawa ta yi watsi da kudurin da ke neman Gwamnatin Tarayya ta sake bude iyakar Najeriya da Jamhuriyar Nijar. ...

Amurka ta goyi bayan Isra’ila kan harin da ya kashe mutum 500 a asibitin Gaza

Amurka ta goyi bayan Isra’ila kan harin da ya kashe mutum 500 a asibitin Gaza

Shugaban Amurka, Joe Biden ya bayyana goyon bayansa ga matsayar Isra’ila kan harin bom da ya kashe Falasdinawa kimanin 500 a wani asibiti a Ziri ...

Jiragen soji sun kashe ’yan ta’adda sama da 100 a Borno

Jiragen soji sun kashe ’yan ta’adda sama da 100 a Borno

Jiragen sojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun kashe ’yan ta’addan kungiyar ISWAP fiye da 100 a yankin marte da ke Jihar Borno ...

Abin da taron gaggawan kasashen Musulmi zai tattauna kan harin Isra’ila a Gaza

Abin da taron gaggawan kasashen Musulmi zai tattauna kan harin Isra’ila a Gaza

OIC za ta tattauwa washegarin da Isra’ila ta kashe Falasdinawa 500 a asibiti a Gaza, ...

An kashe ’yar dan Majalisar Borno a gidan mijinta

An kashe ’yar dan Majalisar Borno a gidan mijinta

Wasu da ba a san ko su wane ne ba sun yi wa ’yar dan majalisar dokokin Jihar Borno mai wakiltar Ngala, Bukar Abacha, kisan gilla a gidan mijinta. Amin ...