Headlines

Jerin ’yan Najeriya mafiya tashe a 2024

Jerin ’yan Najeriya mafiya tashe a 2024

Mawaka da ’yan kwallo da attajirai da ’yan siyasa da malaman addinin Najeriya na cikin ’yan Afirka mafiya tashe a duniya a 2024. ...

’Yan bindiga sun sace abincin Kirsimeti a Kaduna

’Yan bindiga sun sace abincin Kirsimeti a Kaduna

’Yan bindiga sun ƙwace wa wani magidanci kayan abincin da lemon kwalba da ya saya domin bikin Kirsimeti a yankin Ƙaramar Hukumar Kachia a Jihar Kaduna ...

NAJERIYA A YAU: Dalilin da ’yan sanda ke kama mutane barkatai

NAJERIYA A YAU: Dalilin da ’yan sanda ke kama mutane barkatai

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokacin zai yi duba ne kan sahihancin zargin da ake wa ’yan sanda da kama mutane haka kawai ...

HOTUNA: Yadda matafiya suka yi cirko-cirko a Tashar Jirgin Ƙasa ta Idu da ke Abuja

HOTUNA: Yadda matafiya suka yi cirko-cirko a Tashar Jirgin Ƙasa ta Idu da ke Abuja

Sai da lokacin hawa jirgin ya yi jami’an tashar suka sanar da jama’a cewa an ɗage lokacin da awa huɗu, zuwa ƙarfe biyu na rana. ...

Kotu ta wanke mutum 888 daga zargin ta’addanci

Kotu ta wanke mutum 888 daga zargin ta’addanci

Mutanen da kotu ba ta samu da kowane irin laifi ba ne kaɗai suka cancanci shirin sauya tunanin tubabbun ’yan ta’adda ...