Headlines

Ta’addanci: Abokan Bello Turji sun ƙi amsa laifi a kotu

Ta’addanci: Abokan Bello Turji sun ƙi amsa laifi a kotu

Mutanen da Gwamnati ta gurfanar a kotu kan aikata ta’addanci tare da Bello Turji sun musanta zargin da ake musu. ...

A karon farko Tinubu zai tattauna da ’yan Najeriya kai-tsaye

A karon farko Tinubu zai tattauna da ’yan Najeriya kai-tsaye

Tinubu zai yi amfani da damar wajen bayyana wa ‘yan Najeriya irin aikin da gwamnatinsa ke yi. ...

Zazzaɓin Lassa: Mutum 190 sun mutu, 1,154 sun kamu a 2024 – NCDC

Zazzaɓin Lassa: Mutum 190 sun mutu, 1,154 sun kamu a 2024 – NCDC

Cibiyar ta gargaɗi al’umma kan muhimmancin kula da tsafta wajen hana yaɗuwar cututtuka. ...

Fintiri ya ƙirƙiro sabbin masarautu 7 a Adamawa

Fintiri ya ƙirƙiro sabbin masarautu 7 a Adamawa

Gwamnan ya ce gwamnatinsa ta ɗauki mataki ne domin kawo sauye-sauye a ɓangaren sarautar gargajiya a jihar. ...

Arewacin Najeriya bai dogara da wani yanki ba – Ndume

Arewacin Najeriya bai dogara da wani yanki ba – Ndume

Ndume, ya ce Arewancin Najeriya ba zai zamar wa wani yanki wahala ba. ...