Headlines

Jagoran Syria ya sha alwashin kwance ɗamarar ƙungiyoyin da ke rike da makamai

Jagoran Syria ya sha alwashin kwance ɗamarar ƙungiyoyin da ke rike da makamai

Wannan dai na zuwa ne bayan da gwamnatin Ahmed al-Sharaa, ta naɗa Murhaf Abu Qasra jigo a ƙungiyar HTS, da ta jagoranci rikicin da ya kifar da gwamnat ...

Sojojin ruwa sun gina wa al’ummar Zariya asibiti kyauta

Sojojin ruwa sun gina wa al’ummar Zariya asibiti kyauta

Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya ta ba wa al’ummar yankin Samaru da ke Karamar Hukumar Zariya gudummawar cibiyar kula da lafiya a matakin farko ...

Mahara sun kai wa Sarkin Nupen Lokoja hari a fadarsa

Mahara sun kai wa Sarkin Nupen Lokoja hari a fadarsa

Etsu Nupe na Lokoja, Emannuel Akamisoko Dauda-Sekila, ya tsallake rijiya da baya ...

Gwamnati ta ba da hutun Kirsimeti da Sabuwar Shekara

Gwamnati ta ba da hutun Kirsimeti da Sabuwar Shekara

Gwamnatin Tarayya ta ayyana Laraba da Alhamis na wannan makon a matsayin ranakun hutun Kirsimeti. ...

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Suke Haddasa Turmutsutsu A Najeriya

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Suke Haddasa Turmutsutsu A Najeriya

Nazari a kan bin da yake haddasa turmutsutsu a tasakanin ’yan Najeriya, da ma hanyoyin hana shi aukuwa. ...