Rikicin Gaza: Ba’amurke ya kashe yaro Bafalasdine dan shekara 6
Ba’amurken ya soka wa karamin yaron wuka sau 26, ya yi wa mahafiyar mummunan raunuka, saboda rikicin Falasdinawa da Isra’ila ...
Ba’amurken ya soka wa karamin yaron wuka sau 26, ya yi wa mahafiyar mummunan raunuka, saboda rikicin Falasdinawa da Isra’ila ...
Jami’an DSS da ’yan sanda sun rufe ofishin PDP na Ondo, inda jama’a ke neman gwamnatin jihar ta bayyana inda Gwamna Akeredolu ya shige ...
Ganduje ya ce zai yi duk mai yiwuwa wajen ganin kotu ba ta karbe kujerar gwamnan Nasarawa ba ...
Shin soke haramcin ba da Dala ga masu shigo da shinkafar waje zai sa ta gida ta yi sauki a Najeriya? ...
Zuwansa Real Madrid za a iya cewa kwalliya ba ta biya kudin sabulu ba. ...