’Yan Arewa sun ƙi amfani da damar da suka samu na shugabancin Najeriya – Dogara
Ya kamata ’yan Arewa su yi watsi da yunƙurin ɗora wa Shugaba Tinubu alhakin halin da yankin Arewa ke ciki a halin yanzu. ...
Ya kamata ’yan Arewa su yi watsi da yunƙurin ɗora wa Shugaba Tinubu alhakin halin da yankin Arewa ke ciki a halin yanzu. ...
Kwastam din ta kama dilar kaya 21 da buhunan tufafin da aka yi amfani da su da tayoyin mota 166 da kuma kwalayen takalma 4,360 da aka shigo da su. ...
Majalisar Sarakunan Jihar Adamawa ta sanar naɗin sababbin hakimai 32 a matsayin na riƙo. ...
Dattijuwa Elizabeth Nuhu Bawa ce ta zama Gwarzuwa a yayin da ’yarta, Grace, ta zo ta biyu a gasar tseren yada-ƙanin-wani ...
Kotu ta kuma yanke masa hukuncin zaman kurkuku na shekara biyar kan laifin aikata kisa a wurin bikin ɗaurin aure a Kano ...