Headlines

NAJERIYA A YAU: Yadda Direbobi Suke Zaman Kashe Wando A Tasha

NAJERIYA A YAU: Yadda Direbobi Suke Zaman Kashe Wando A Tasha

Wasu direbobin a kwance suke a tasha, a yayin da fasinjoji suke zaune tsawon sa’o’i suna jiran tsammanin motoci su cika ...

HOTUNA: Bikin Al’adun Kudancin Kaduna

HOTUNA: Bikin Al’adun Kudancin Kaduna

Bikin Al’adun Kudancin Kaduna na 2024 na gudana a Filin Wasa da ke garin Kafanchan ...

Turmutsutsu: ’Yan sanda sun kama wasu bayan mutuwar yara 35 a Ibadan

Turmutsutsu: ’Yan sanda sun kama wasu bayan mutuwar yara 35 a Ibadan

An dai ware wajen taron da zai ɗauki adadin yara mahalarta 500, amma sai aka gano cewa sama da yara 7,500 ne suka halarci taron. ...

Zargin N110.4bn: Kotu ta bada belin Yahaya Bello kan N500m

Zargin N110.4bn: Kotu ta bada belin Yahaya Bello kan N500m

Dole ne waɗanda za su tsaya masa su kasance fitattun ’yan Najeriya da ke da kadarori a ɗaya daga cikin unguwannin Maitama da Jabi da Utako da  Apo da ...

Mutum ɗaya ya mutu 4 sun jikkata bayan fashewar bam a Neja

Mutum ɗaya ya mutu 4 sun jikkata bayan fashewar bam a Neja

“Mutane biyu da suka garzaya daga Bassa don yin agaji sun sake taka wani bam ɗin a kusa da wurin da yarana suke.  Abin takaici, ɗaya ya rasa ran ...