Zargin N110.4bn: Kotu ta bada belin Yahaya Bello kan N500m
Dole ne waɗanda za su tsaya masa su kasance fitattun ’yan Najeriya da ke da kadarori a ɗaya daga cikin unguwannin Maitama da Jabi da Utako da Apo da ...
Dole ne waɗanda za su tsaya masa su kasance fitattun ’yan Najeriya da ke da kadarori a ɗaya daga cikin unguwannin Maitama da Jabi da Utako da Apo da ...
“Mutane biyu da suka garzaya daga Bassa don yin agaji sun sake taka wani bam ɗin a kusa da wurin da yarana suke. Abin takaici, ɗaya ya rasa ran ...
Matatar mai ta Dangote ta rage farashin man fatur zuwa Naira 899.50k kan kowace lita. ...
Na je saya a kasuwa, amma na dawo ban saya ba, tsadar ta yi yawa. Albasa ’yar kaɗan sai ka ji ana maganar dubbai.” ...
Shirin Najeriya a Yau zai yi nazari ne a kan yadda aiwatar da kasafin kuɗin bara da na bana a lokaci guda zai shafi rayuwar ’yan ƙasar ...