Jirgin fasinja mai tarago 21 yi hatsari a Indiya
Akalla mutum hudu ne suka rasu wasu da sama suka samu raunuka bayan wani jirgin kasan fasinja ya yi hatsari a Jihar Bihar ta kasar Indiya. ...
Akalla mutum hudu ne suka rasu wasu da sama suka samu raunuka bayan wani jirgin kasan fasinja ya yi hatsari a Jihar Bihar ta kasar Indiya. ...
Darakta Janar ta Hukumar Bunkasa Ilimi da Al’adu ta Duniya (UNESCO), Audrey Azoulay, ta jaddada tasirin da kimiyya ke da shi wajen samar da ingantacci ...
Kungoyin kwallon kafa a Saudiyya na rububin dauko Lionel Messi daga kulob dinsa na Inter Miami da ke Amurka ...
Saudiyya ta tattauna da shugabannin Iran da Turkiyya kan kawo karshen sabon yakin Isra’ila da kungiyar Falasɗinawa ta Hamas ...
An kashe ’yan kasar Thailan 20 a yayin da Kasashe ke rububin kwashe ’yan kasarsu da suka makale a yankin Falasdinawa da Isra’ila ...