Headlines

NAJERIYA A YAU: Yadda Gwamnati Ke Shirin Sanya Takunkumi Kan Soshiyal Midiya

NAJERIYA A YAU: Yadda Gwamnati Ke Shirin Sanya Takunkumi Kan Soshiyal Midiya

Hukumar kula da Kafofin Yaaɗa Labarai ta Najeriya (NBC) na shirin ɓullo da wasu matakai kan masu amfani da shafukan sada zumunta na zamani a wani yunk ...

An damfari matar Sarkin Bichi

An damfari matar Sarkin Bichi

Surukar Sarkin Kano, matar Sarkin Bichi ta maka abokin kasuwancinta a kotu kan damfarar kudin da ta zuba jari ...

Mutanen da Tinubu ya nada a Ma’aikatar Sadarwa

Mutanen da Tinubu ya nada a Ma’aikatar Sadarwa

Tinubu ya ce sabbin shugabannin hukumomin da ke karkashin ma’aikatar sadarwa, da ya nada “sun fara aiki nan take”. ...

‘ASUU ba za ta bar shiga yajin aiki ba sai gwamnati ta yi abin da ya makata’

‘ASUU ba za ta bar shiga yajin aiki ba sai gwamnati ta yi abin da ya makata’

Ƙungiyar ASUU ta yi bore kan shirin Asusun Kula da manyan makarantu (TETFUND) na sanya jami’o’i masu zaman kansu a cikin masu cin gajiyar ...

Taurarin Zamani: Dabo Daprof

Taurarin Zamani: Dabo Daprof

Ya bayyana cewar nan da shekara 100 Kannywood ba za ta ci gaba ba, idan ba a mayar da hankali kan wasu kurakurai da ake tafkawa yayin daukar fim ba. ...