Headlines

Na yi nadamar ƙazafin da na yi wa margayi Nafi’u —Babiana

Na yi nadamar ƙazafin da na yi wa margayi Nafi’u —Babiana

Babiana ta ce ƙazafi ta yi a bidiyon da ta yi maganganun kan marigayi Nafi’u, wanda ake zargin Hafsat Chuchu ta kashe shi a Knao ...

ECOWAS ta bai wa B/Faso, Mali, da Nijar wata 6 su dawo cikinta

ECOWAS ta bai wa B/Faso, Mali, da Nijar wata 6 su dawo cikinta

Ƙasashen uku sun sanar da ficewarsu daga ECOWAS, wanda zai fara aiki daga ranar 29 ga watan Janairun 2025. ...

Kirsimeti: Zulum Ya Bayar Da Umarnin Biyan Ma’aikatan Borno Albashin Disamba

Kirsimeti: Zulum Ya Bayar Da Umarnin Biyan Ma’aikatan Borno Albashin Disamba

Matakin na nufin bai wa ma’aikata da ’yan fansho damar samun walwala da isassun kuɗi don shirya bukukuwansu ba tare da wata damuwa ba. ...

IPMAN ta buƙaci matatar Dangote ta rage farashin man fetur

IPMAN ta buƙaci matatar Dangote ta rage farashin man fetur

Ƙungiyar ta bayyana cewa farashin dakon man daga ƙasashen waje ya sauka zuwa Naira 900.28 kan kowace lita. ...

Abba ya bai wa Sani Danja muƙamin mai ba shi shawara

Abba ya bai wa Sani Danja muƙamin mai ba shi shawara

Danga ya shiga jerin waɗanda suka rabauta da sabbin muƙamai a gwamnatin Abba. ...