Headlines

Cutar Diphtheria ta kashe yara 117 a Yobe

Cutar Diphtheria ta kashe yara 117 a Yobe

Kananan yara 117 sun rasu a Jihar Yobe a sakamakon kamuwarsu da annobar cutar Diphtheria mai sarke numfashi. ...

Lafiyar Kwakwalwa: WHO ta ba wa ’yan jarida horo na musamman

Lafiyar Kwakwalwa: WHO ta ba wa ’yan jarida horo na musamman

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) a karqashin Majalisar Dinkin Duniya ta ba wa ’yan jarida horo na musamman kan kula da lafiyar kwakwalwa. ...

Kansilolin PDP sun sauya sheka zuwa APC a Kaduna

Kansilolin PDP sun sauya sheka zuwa APC a Kaduna

Kansiloli da wasu jagororin Jam’iyyar PDP a Jihar Kaduna sun sauya sheka zuwa Jam’iyyar APC mai mulkin jihar. ...

Amurka ta soke tallafin Dala miliyan 442m da take ba wa Nijar

Amurka ta soke tallafin Dala miliyan 442m da take ba wa Nijar

Gwamnatin Amurka ta sanar da janye tallafin Dala miliyan 442 da take ba wa Jamhuriyar Nijar, bayan yunkurinta na dawo da Bazoum ya gagara ...

An daure Janar din soja kan satar N1.7bn

An daure Janar din soja kan satar N1.7bn

An yanke wa Manjo-Janar Umar Muhammad hukuncin daurin shekara bakwai kan satar dukiyar kamfanin kula da kadarorin Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya ...