Headlines

Uwa ta kashe jaririyarta da maganin ɓera a Kaduna

Uwa ta kashe jaririyarta da maganin ɓera a Kaduna

An garzaya da jaririyar zuwa Babban Asibitin Zonkwa inda ta rasu a washegari ...

Tinubu, Gwamnoni da kusoshin gwamnati sun halarci ɗaurin auren ’ya’yan Barau

Tinubu, Gwamnoni da kusoshin gwamnati sun halarci ɗaurin auren ’ya’yan Barau

Shugaban Ƙasar wanda ya zama a matsayin Wakili da Waliyi ga ‘ya’yan Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa ta hannun Shugaban Majalisar Wakilai. ...

Tirela ta murƙushe ɗalibai 2 har lahira a Kogi

Tirela ta murƙushe ɗalibai 2 har lahira a Kogi

Tirelar ɗauke da kaya wacce birkinta ya ƙwace ta murƙushe Keke NAPEP, inda nan take ta kashe biyu daga cikin fasinjojin. ...

Gobara ta kashe miji da matarsa a Kano

Gobara ta kashe miji da matarsa a Kano

Muhammad da matarsa Fatima, hayaƙin ne ya hana su fita, an kuɓutar da su a sume da raunin ƙuna a wasu sassan jikinsu, daga baya kuma aka tabbatar da m ...

HOTUNA: Bikin Ranar Shan Fura ta Duniya

HOTUNA: Bikin Ranar Shan Fura ta Duniya

Kalli hotunan yadda aka gudanar da bikin Ranar Shan Fura ta Duniya a tarihi. ...