Headlines

An sako jagoran kafa kasar Yarabawa zalla Sunday Igboho

An sako jagoran kafa kasar Yarabawa zalla Sunday Igboho

Jamhuriyar Benin ta sako jagoran hare-haren da aka kai wa Fulani da kuma neman ballewa daga Najeriya don kafa kasar Yarabawa zalla, Sunday Igboho ...

An kama mayakan ISIS da makamai Abuja

An kama mayakan ISIS da makamai Abuja

An kama mutum uku da ake zargin ’yan kungiyar ISIS ne tare da makamansu a yankin Birnin Tarayya ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Maganin Ciwon Damuwa

NAJERIYA A YAU: Yadda Ake Maganin Ciwon Damuwa

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya dubi batun ciwon damuwa, albarkacin Ranar Kula da Lafiyar Kwakwalwa ta Duniya. ...

Hamas ta yi barazanar kashe Isra’ilawan da ta yi garkuwa da su

Hamas ta yi barazanar kashe Isra’ilawan da ta yi garkuwa da su

Ana zargin cewa dakarun Isra’ila sun kashe ’yan Hezbollah uku. ...

Masar na ƙoƙarin sulhunta ƙazamin rikicin da ake fafatawa a Gaza

Masar na ƙoƙarin sulhunta ƙazamin rikicin da ake fafatawa a Gaza

Martanin da muke mayar wa Hamas a yanzu somin-taɓi ne —Netanhayahu ...