Headlines

Rikicin Gaza: ’Yar majalisar Amurka ta bukaci a taka wa Isra’ila burki

Rikicin Gaza: ’Yar majalisar Amurka ta bukaci a taka wa Isra’ila burki

Isra’ila ta katse layukan lantarki da ruwan sha da kuma abinci ga Falasdinawa a yankin Gaza ...

Za a rataye dan sandan da ya kashe lauya mai juna biyu

Za a rataye dan sandan da ya kashe lauya mai juna biyu

Kotu ta yanke wa wani dan sanda hukuncin kisa ta hanyar ratayewa kan laifin harbe wata lauya mai juna biyu ...

An kama mace da ƙulli 52 na hodar Iblis a Kano

An kama mace da ƙulli 52 na hodar Iblis a Kano

NDLEA ta kama wata mata da ta hadiye hodar Iblis da nufin kaiwa Saudiyya ...

Jami’ar Al-Azhar ta goyi bayan Hamas kan yaƙi da Isra’ila

Jami’ar Al-Azhar ta goyi bayan Hamas kan yaƙi da Isra’ila

Jami’ar Al-Azhar da ke Masar ta bayyana goyon bayanta ga kungiyar Hamas da ke ƙazamin faɗa da Isra’ila a yankin Zirin Gaza. ...

An cafke jami’in gidan yari kan zargin luwadi da ƙaramin yaro a Gombe

An cafke jami’in gidan yari kan zargin luwadi da ƙaramin yaro a Gombe

An tsare wani hafsan hukumar gidajen gyaran hali kan zargin sa da yin luwadi da wani karamin Yaro a Jihar Gombe ...