Headlines

Dalilin da Gwamnatin Tinubu ta ci gaba da biyan tallafin man fetur — PENGASSAN

Dalilin da Gwamnatin Tinubu ta ci gaba da biyan tallafin man fetur — PENGASSAN

Farashin man a kasuwar duniya ya tashin gwauron zabi sannan farashin dala na ci gaba da hauhawa. ...

Ƙaruwar juyin mulki ya jefa Nahiyar Afirka a tsaka-mai-wuya —Masana

Ƙaruwar juyin mulki ya jefa Nahiyar Afirka a tsaka-mai-wuya —Masana

Mutane yanzu suna kallon sojoji a matsayin hatsabibai. Kuma lokaci ne kawai zai nuna ko da gaske ne hakan. ...

Rikicin Gaza: Muhimman abubuwan da ya kamata ku sani

Rikicin Gaza: Muhimman abubuwan da ya kamata ku sani

Muhimman abubuwa masu alaka da harin da kungiyar Hamas da ta kashe daruruwan yahudawa a Isra’ila ...

Hezbollah ta shiga yaki da Isra’ila don goyon bayan Falasdinawa

Hezbollah ta shiga yaki da Isra’ila don goyon bayan Falasdinawa

Kungiyar Hezbollah ta kasar Lebanon ta kaddamar da yaki kan Isra’ila a yayin da ake ci gaba da musayar wuta tsakanin Isra’ila da Falasdina ...

Mutane 2,000 sun mutu a girgizar kasa a Afghanistan

Mutane 2,000 sun mutu a girgizar kasa a Afghanistan

Ana fargabar girgizar kasar ta shafe wasu kauyuka 12, kuma adadin mamatan zai karu, bayan dubban da suka ji rauni ...