Hukumomin yaƙi da cin hanci ba su taɓa gayyata ta ba — Pantami
Pantami ya jaddada cewa gaskiya da riƙon amana su ne ginshiƙan shugabanci nagari, yana mai cewa shugabanni su kasance masu tsoron Allah. ...
Pantami ya jaddada cewa gaskiya da riƙon amana su ne ginshiƙan shugabanci nagari, yana mai cewa shugabanni su kasance masu tsoron Allah. ...
’Yan majalisar sun nuna damuwa kan yadda Shugaban INEC ɗin zai iya gudanar da zaɓe na gaskiya, adalci da inganci a 2027. ...
Udi ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yadda al’amuran jam’iyyar ke tafiya daga matakin ƙaramar hukuma zuwa jiha har ma da ƙasa baki ɗaya. ...
Fafaroma Leo ya fara wata ziyara a nahiyar Afirka, inda ya isa Algeria domin tattauna batutuwan zaman lafiya, haɗin kan addinai. ...
Jiragen kai harin ne a yayin wani samamen soja da ke niyyar kai hari kan waɗanda ake zargin ’yan Boko Haram ne a yankin. ...