Headlines

Takardun Karatu: Duk wata hujja da Atiku zai gabatar bakin alƙalami ya riga ya bushe — Tinubu

Ya kamata yanzu Atiku ya gane cewa an rufe babin siyasa, mu fuskanci babin gina kasa kawai. ...

An kashe dakaru 100 a kwalejin horas da sojoji a Syria

Babu makawa za mu mayar da martani saboda wannan rashin imani ne. ...

NAJERIYA A YAU: Yadda Amicewa Da Yarjejeniya A Takarda Zai Iya Jefa Ka A Rigima

Hanyoyin kauce wa shiga rigima a dalilin rattaba hannu a takarda ko amincewa da ƙa’idojin amfani da manhaja ...

Rikici tsakanin ƙauyukan Osun ya sa an harbi DPO da wasu ’yan sanda 4

Gwamnan jihar ya kuma ba da umarnin harbi ga duk wanda ya sake tayar da zaune tsaye a yankin ...

Jami’an tsaro sun kama malamin Jami’ar Kalaba da ake zargi da lalata ɗalibansa

‘Yan sandan sun ce yanzu an tafi da shi Abuja ...